Abubakar bin Hasan bin Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 647 |
ƙasa | Khalifancin Umayyawa |
Mutuwa | Karbala, 680 |
Yanayin mutuwa | death in battle (en) (killed in action (en) ) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Alhasan dan Ali |
Ahali | Fatimah bint al-Hasan (en) , Qasim ibn Hasan (en) , Talha ibn Hasan (en) , Husayn ibn al-Hasan ibn ʿAly (en) , Hassan Al Muthanna (en) da Zayd ibn Hasan (en) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Soja |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Yaƙin Karbala |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abubakar bn al-Hasan bn Ali (Larabci: أبو بكر بن الحسن بن علي) ya kasance ɗan Hasan bn Ali ne. Ya je garin Karbala tare da baffansa Husaini bn Ali, kuma an kashe shi a yakin Karbala a ranar Ashura.